Wq/ha/Julia Alvarez
Appearance
Julia Alvarez (an haife ta ranar 27 ga watan Maris, shekara ta 1950), mawakiya ce ‘yar Dominika da Amurka, marubuciyar nobel da insha’i.,
Zantuka
[edit | edit source]- Rubutun littafi aiki ne tukuru, sadaukarwa sosai na lokaci, karfi, imani da kuma sha’awa kuma babu wani abun kunya na kwatantawa. Ko da kuwa ace aiki daga karshe bai zamo mai nasara ba. Gwara in bar wani yayi suka a waje - sannan inyi farin ciki a zuciya na.