Jump to content

Wq/ha/Judith Butler

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Judith Butler
Template:Wq/ha/W a 2012

Judith Pamela Butler (an haife ta Febreru 24, 1956), masaniyar falsafa ce ‘yar Amurka kuma malamar nazarin jinsi wanda ayyukanta sun kalubalanci falsafar siyasa, dabi’u da kuma feminisanci da makamantansu.

Zantuka[edit | edit source]

  • Hakika ta hanyar sadaukar da mara yiwuwar asalin jinsi ne kawai alaka zai yiwu.
    • Bodies That Matter: On the Discursive Limits of "Sex" (1993)
  • Dama ba abun kawa bace; tana da muhimmanci kamar abinci.