Wq/ha/Judikay
Appearance
Judikay mawakiyar Gospel ce ‘yar Najeriya wacce aka haifa a Oktoban 26 ga wata, shekara ta 1987, jagorar addini kuma mawakiya.
Zantuka
[edit | edit source]- “Wannan shine ga mafi daukaka. Wannan shine ga karin kasashen da zamu mallaka”.,
- Judikay Gets Boomplay Plaque As Album Hits 50Million Streams On Music Network, Mayu 4 ga wata, shekara ta 2023, By Jolomi Dekolo Retrieved 04 ga watan Nuwamba shekara ta 2023.