Wq/ha/Juanita Broaddrick
Appearance
Juanita Broaddrick (Disamba 13 ga wata, shekara ta 1942) tsohuwar mai kula da gidan jinya ce daga Arkansas.Ta yi zargin a shekarar 1999 cewa Shugaban Amurka [[Bill Clinton] ya yi mata fyade.
Zantuka
[edit | edit source]- Sai ya sake gwada min sumba. Kuma a karo na biyu yana kokarin sumbace ni sai ya fara cizon lebena…Ya fara, um, ciji a saman leɓena na yi ƙoƙarin janye shi.Sannan ya tilasta ni a kan gadon.Sai kawai na tsorata, na yi ƙoƙari na rabu da shi, na ce masa ‘A’a,’ cewa ba na son hakan ya faru amma ya ƙi saurarena… Halin tsoro ne na gaske.Har na kai ga yin surutu, ka sani, na yi ta ihun ‘Don Allah a dakata.Kuma a lokacin ne ya danna kafadata ta dama sai ya ciji lebena. … Lokacin da komai ya ƙare da,ya tashi ya mik'e, ni kuwa ina kuka a lokacin, ya nufo kofar.sannan ya sanya tabarau. Kuma kafin ya fita daga kofa sai ya ce ‘Kai gara ka samu kankara akan haka.Ya juya ya fita ta kofar.,
- Labarin Laifi na Clinton wanda aka watsa (25 ga watan Fabrairu, shekara ta 1999.)