Jump to content

Wq/ha/Joyce Banda

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Joyce Banda
Shugabar kasar Malawi Joyce Banda (8985928177)


Joyce Banda (an haife ta 12 April 1950), tsohuwar shugaban kasar Malawi ce. Itace ta assasa kuma shugabar jam’iyyar People's Party.

Zantuka[edit | edit source]

  • Mafiya yawan matan Afurka an koya musu jurewa aure mai cutarwa. Suna cewa juriya na nufin mace tagari amma da yawan mata suna jurewa alaka mai cutarwa saboda bama karfafa musu ta tattalin arziki ba, sun dogara ne akan mazajen su.
    • [1] Tsohuwar Shugaban Kasa Malawi na magana akan aure mai cutarwa a BBC a shekara ta 2012.