Wq/ha/Joy Behar

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Joy Behar
Joy Behar a shekara ta 2010

Joy Behar (an haifi Josephina Victoria Occhiuto a 1943-10-07), ‘yar wasan barkwanci ce ‘yar Italiya da Amurka, marubuciya, jaruma kuma abokiyar daukan nauyin shirin tattaunawa mai suna The View.

Zantuka[edit | edit source]

  • Kowa na dauka cewa ni bayahudiya ce. Shekarar da ta wuce an kira ni: “Murnar Hanukkah.” Na ce. Mama ni ba bayahudiya ba ce.
    • Kamar yarda aka rahoto a cikin The Boston Globe (April 20, 2008) page 3. Url accessed on December 12, 2008.
  • Jam’iyyar Republican basu kasance masu son bakaken fata na tsawon karni da dama.