Wq/ha/Josiane Mwiseneza
Appearance
Josiane Mwiseneza mutumiyar Rwanda ce wacce aka haifa a Gundumar Yammacin Karongi. Ta halarci gasar Sarauniyar Kyau ta Rwanda a shekarar 2019, kuma ta zamo Sarauniyar Shahara.
Zantuka
[edit | edit source]- Ban san wadannan mutanen ba amma na ji wadannan kalmomi ne daga midiya a nan. Wadanda suka bani kyautuka kuma suka taya ni murna sun kasance masoyan daya daga cikin (Claude Aime) magaifiyar ta ta turo ta.
- https://www.ktpress.rw/2019/04/miss-josiane-distances-self-from-genocide-revisionists/ KT Press Afrilu 20 ga wata, shekara ta 2019.
- Na san cewa zan samu shahara a gasar Sarauniyar Kyau ta Ruwanda. Ban san wanne daga ciki ba, amma na san cewa akwai wanda ya dace da ni.
- https://www.ktpress.rw/2019/01/miss-rwanda-2019-is-media-fuelling-fanaticism-and-controversy/ KT Press Janairu 10 ga wata,a shekara ta 2019.