Wq/ha/Joseph Conrad
Appearance
Joseph Conrad, (an haife shi Józef Teodor Konrad Korzeniowski, 3 ga watan Disamba, shekara ta 1857 zuwa 3 ga watan Agusta, shekara ta 1924) marubuci ɗan Poland ne ɗan Biritaniya wanda ake ɗaukarsa ɗaya daga cikin manyan marubutan da suka rubuta cikin harshen Ingilishi.
Zantuka
[edit | edit source]- Zama mace abu ne mai wuyan gaske, tunda ya kunshi musamman mu'amalantar maza.