Wq/ha/Joseph Bakosoro
Appearance
Joseph Bakosoro, Ɗan siyasar Sudan ta Kudu ne wanda a halin yanzu yake rike da mukamin ministan harkokin shugaban ƙasa.
Q
Zantuka
[edit | edit source]Mu hada hannu don murnar wannan Kirsimeti shekarar dubu biyu da ashirin da uku (2023) cikin farin ciki da farin ciki. Mu manta, mu gafarta wa wadanda suka yi mana sharri, ba zai kai mu ba. Joseph Bakosoro (2023) wanda aka ambata a cikin "Ministan harkokin shugaban ƙasar Sudan ta Kudu ya bukaci gafara a sakon Kirsimeti" akan Sudan Post, Na sha uku 13 ga watan Disamba shekara ta 2023.