Wq/ha/Joseph Addison
Appearance
Joseph Addison (Mayu 1 ga wata, shekara ta 1672 zuwa Yuni 17 ga wata, shekara ta 1719), dan siyasa ne dan Ingila kuma marubuci. Ana yawan tuna sunansa tare da abokinsa Richard Steele, wanda suka kirkiri mujallar Spectator Magazine.
Zantuka
[edit | edit source]- Waƙa, mafi girman abu mai kyau da mutane suka sani,
Da dukkannin sammai da muke da su.- waƙa ga St. Cecilia's Day (a shekarar 1692), st. 3
- A gare ka ya ubangiji, na nike tsammani cikin zumudi,
Kuma daga zartarwar Ka nike imani da tsammani.- Waƙa ga Mai Martaba (a shekarar 1695), l. 21.