Wq/ha/John Keats
Appearance


John Keats, (an haife shi Oktoba 31 ga wata, shekara ta alif 1795 zuwa Fabrairu 23 ga wata, shekara ta 1821), ya kasance daga cikin fitattun mawakan kungiyar Soyayyar Turanci.
Zantuka
[edit | edit source]- Dadi shine nishadin da waka ta kunsa, sannan ninkin daɗi ‘yan uwantaka a cikin waka.
- "zuwa ga George Felton Mathew" (Nuwamban shekarar Alif 1815).
- Ruhu na ya gaji sosai - kyawawan halayya sun danne ni kamar baccin da ba’a shirya ba, sannan kowanne tunanin ɗaukaka da kuma tarin wahalhalu kan faɗa mani dole ne in mutu Kamar Mikiya mara lafiya idanu na na kallon sama.
- "On Seeing the Elgin Marbles" (a shekarar 1817).