Wq/ha/John Hospers
Appearance
W:John Hospers (9 ga watan Yuni, shekara ta 1918 zuwa 12 ga watan Yuni, shekara ta 2011)ya kasance masanin falsafa kuma dan siyasa dan kasar Amurka. A shekara 1972 ya zamo dan takara na farko na shugaban kasa a karkashin Jam'iyyar 'Yanci, kuma ya zamo dan takarar siyasa na farko a karkashin sabuwar jam'iyya da ya samu kuri'un Zaben Kwaleji a zaben shugaban kasar Amurka.
Zantuka
[edit | edit source]- Idan dan Adam zai samu 'yanci, bai kamata ya samu 'yanci hana wasu 'yancin su ba.