Wq/ha/John F. Kennedy

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > John F. Kennedy
Wannan sabon iyaka wanda nike magana akan su ba wai jerin alkawurra bane - jerin matsaloli ne. Ba wai sun hada ababen da nike shirin yi wa mutanen Amurka bane, sai dai ababen da nike niyyan tambaya daga gare su.

John Fitzgerald Kennedy (29 Mayu 1917 – 22 Nuwamban 1963), wanda akan kira shi da JFK ko kuma Jack, shine shugaban kasar Amurka na 35 (1961–1963), kuma sanatan kasar Amurka mai wakiltar Massachusetts (1953–1960), sannan kuma dan majalisar Amurka (1947-1953).

Maganganu[edit | edit source]

Yaƙi zai cigaba da wanzuwa har zuwa wata rana mai nisa wanda azzalumi zai samu suna da matsayi irin wanda jarumi ke samu a yau
  • Wai a ina kuke ne tun tuni, ina nan a wannan tashar bas ina jiran ku tun tsawon mako guda kenan yanzu.
    • Kennedy yayin ceto shi