Jump to content

Wq/ha/Joan Mitchell

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Joan Mitchell
Joan Mitchell

Joan Mitchell, (An haife ta ranar sha biyu 12 ga wata, Febwari shekara ta Alif 1925 zuwa October 30 ga wata, shekara ta 1992) ta kasance mai zane ‘yar ƙasar Amurka a karni na biyu. Ta kasance membe mai muhimmanci na kungiyar zanen Impressionists na Amurka.

Zantuka.

[edit | edit source]
  • Shin [launin fari] mutuwa ne. Shine launin asibiti. Shine masu jinya ta marasa mutumci. Zaka iya kara Melville, Moby Dic babi a kan launin fari. Fari ya kasance cikakken abun tsoro. Kawai ya kasance mafi muni ga hakan. [quote c. 1957]
    • A cikin matashiyan Expressionism', Barbara Hess, Taschen, Köln, 2006, p. 78