Jump to content

Wq/ha/Joan Baez

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Joan Baez
Dukkan mu masu tsira ne, amma mutum nawa ne daga cikinmu suka zarce wa tsira.

Joan Chandos Báez (an haife ta 9 ga watan Janairu, shekara ta 1941),mawaƙiyar mutanen Amurka ce kuma marubuciyar waƙa.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ba za ka iya zaben ta yadda zaka mutu ba. Ko kuma yaushe. Kawai zaka iya zabe yadda zaka rayu. Kuma yanzu.

(A shekarar 1968)

    • Joan Baez
      Variant or paraphrase: You can't decide how you're going to die. Or when. What you can decide is how you're going to live now.