Wq/ha/Jo Vallentine
Appearance
Josephine Vallentine, (an haife ta 30 ga watan Mayu, shekara ta 1946) mai fafutukar hakkin zaman lafiya ce ‘yar ƙasar Ostireliya kuma ‘yar siyasa. Tsohuwar sanatar Yammacin Ostireliya.
Zantuka
[edit | edit source]- “A gani na 'ya’yanmu da ‘ya’ya a ko ina a faɗin duniya ya kamata su samu natsuwar gaba nagari da kuma wuraren su a cikin ta”.
- “Yana da saukin gaske fadin cewa kowa na goyon bayan ajiye makaman nukiliya (nuclear) kuma cewa babu wanda ke son yakin nukiliya”.
- “Wani muhimmin bayani ya kubucewa da yawa daga cikin mutanen Ostireliya, har da wasu ‘yan siyasa. Shine cewa kasar mu, cikin sani ko cikin rashin sani, tana bada goyon bayan shirin yaƙi na nukiliya. Babu wani kuskure, yaudara ko rufa-rufa akan wannan gaskiya mai damu”.
- BUDGET STATEMENT AND PAPERS 1985-86, Parliament of Australia. Retrieved: Nuwamba 23 ga wata, shekara ta 2023.