Jump to content

Wq/ha/Jerome Adams

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Jerome Adams

Don haɓaka, kwarin gwiwa ga waɗannan alluran rigakafin, dole ne mu fara da amincewa da wannan tarihin zalunci da cin zarafin tsiraru daga ƙungiyar likitoci da gwamnati. Amma sai mu yi bayani da nuna duk abin da aka yi don gyara, da magance waɗannan kurakuran.