Wq/ha/Jennifer Beals

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Jennifer Beals
Soyayya itace haske mafi daukaka, fitila mafi haskawa, kuma zai wanzu a matsayin na’ura na musamman na sauyi.

Jennifer Beals (an haife ta 19 Disemba 1963), jarumar fim ce ‘yar Amurka wacce ta yi fice da taka rawar ta a fina-finan The L Word, The Chicago Code, Flashdance da kuma Devil in a Blue Dress.

Zantuka[edit | edit source]

Akan Soyayya[edit | edit source]