Wq/ha/Jennifer Aniston
Appearance

Jennifer Joanna Aniston (An haife ta Fabrairu 11 ga wata, shekara ta 1969), jarumar fim ce 'yar ƙasar Amurka. Ta fito ne daga tsatson Turawa, Girkawa, Irish, Italiya da kasar Skotland.
Zantuka
[edit | edit source]- Iya tsananin ikon soyayyar ka, iya tsananin ciwo da zaka iya ji.
- Oprah Magazine (a shekarar 2004),
- Ina ji akwai wani mataki da zaka kai wanda dole zaka girma kuma ka yafe wa kan ka, ka karfafawa kan ka... ka yafe wa kan ka.
- Vogue (a shekara ta 2004),
