Midiyar gargajiya ta Ghana tayi kaurin suna wajen yaduwa ga al’umma, musamman a lokacin zabe. Ta dalilin haka ne kuduri irin na Ghana ta Yanke Shawara ke da muhimmanci. Suna samar da daidaito mai kyau ga mutanen Ghana na gida da na waje: ba tare da bangarenci ba, gaskiya, da kuma bayanan da suka shafi al’amurra, ba tare da wani nau’i na ‘yaudarar-siyasa’ ba.