Jump to content

Wq/ha/Jani Allan

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Jani Allan
Jani Allan 2010

Jani Allan (11 Satumba 1952 – 25 Yuli 2023) ma’aikaciyar gidan jarida ce da rediyo ‘yar kasar Afurka ta Kudu wacce ta zamo abun magana a midiya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Yaro mai-farin ciki- da sa’a wanda ke tafiya babu takalmi wanda kawai ke kaunar wasan rogbi, ice-cream da kuma miya mai zafi na cakuleti, wanda ke zama a gida don cin braai da flieks ya girma ya zamo dan wasan rogbi na kasa da kasa, jarumin miliyoyi kuma abun alfahari acikin kungiyan sirri na Afurka ta Kudu.