Jump to content

Wq/ha/Jane Barker

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Jane Barker
Jane Barker

Jane Barker(1652–1732), ta kasance marubuciya ‘yar Ingila kuma mai rubuta nobel a karni na 18.

Zantuka

[edit | edit source]

Exilius (a shekarar 1715)

[edit | edit source]
  • Wadanda suka dogara da Samarwa,
    Sannan da sannu Bukatu zasu biya,
    Za’a samu Lada a karshe.


Hanyoyin shafukan waje

[edit | edit source]