Jump to content

Wq/ha/Jane Addams

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Jane Addams
Abunda ya rike ‘yan-Adam a wannan tsohuwar duniyar bacon dukkanin masifu na rayuwa da kuma munanan asarar ‘yan Adam, face kuwa imani akan sabbin damammaki, da kuma jarumta wajen goyon bayan su.

Laura Jane Addams(6 ga watan Satumba, shekara ta 1860 zuwa 21 ga watan Mayu, shekara ta 1935), ta kasance mai fafutukar hakkin gidaje ce, ma’aikaciyar zamantake, ‘yar siyasa, kuma marubuciya ce.

Zantuka

[edit | edit source]
Nayi mafarki dare bayan dare cewa kowa ya mutu a duniya banda ni, kuma akai na akwai nauyin hada tayan amalanke.
  • Wayewar kai salon rayuwa ce, al’adar daidatuwar mutuntaka ga dukkanin maza
    • Jawabi, Honolulu,(a shekarar 1933), an dauko daga The Encarta Book of Quotations (a shekara ta 2000) Bill Swainson ya gyara shi, shafi 6, An rubuta a jikin wani dutse a Chicago Public Library reading garden.