Jump to content

Wq/ha/Jamila Abbas

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Jamila Abbas

Jamila Abbas, (an haife ta a shekara ta 1948) masaniyar kimiyyar komfuta ce,injiniyar softwaya, ‘yar kasuwa daga Kenya. Ita ta kirkiri kamfanin MFarm Kenya Limited, wata kungiya ta yanar gizo dake taimaka wa manoma wajen harkokin noma, da iri, da taki da dai sauran su.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Manufa ta ga BFF shine mu shiga Teku mai Karfi na bakaken mabiya feminisanci a daukakn bambancinmu kuma muyi wanka a cikin kayataccen tafiya na koyo, yada ilimin da kuma canzawa a tsakanin gabaki daya...