Wq/ha/James Abourezk

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > James Abourezk
James Abourezk

James George Abourezk (Febreru 24, 1931 – Febreru 24, 2023), lauy ne dan Amerika, kuma dan siyasa wanda yayi aiki a matsayin dan-majalisan Amurka da kuma sanata daga Dakota ta Kudu.

Zantuka[edit | edit source]

  • Larabawan da ke da da hannu a al’amarin 9/11 sun hada kai ne da Zionawa, a hakikanin gaskiya. Hadin gwiwa ne. Sun basu dama ta musamman na la’antar larabawa.
    • Victor Davis Hanson (September 15, 2007). Scapegoats yet again. The Washington Times, LLC.. Retrieved on 2008-10-13.
  • Akwai alaka ta musamman, da muka gano, a tsakanin bata sunan Saddam, da kuma muzgunawa larabawan-Amurka a kasan nan.
    • The Arabs: Who they are, who they are not, from the Moyers collection