Wq/ha/Jacoba van Heemskerck
Appearance
Jacoba Berendina van Heemskerck van Beest (1 ga watan Afrilu, shekara ta 1876 a Den Haag zuwa 3 ga watan Agusta, shekara ta 1923 a Domburg) ta kasance mai zane ‘yar Dutch, mai zane a gilashi, kuma mai graphic artist. Ta yi fice a zanen tsaunuka.
Zantuka
[edit | edit source]- Babu wani abu na musamman da ke faruwa a nan, a duniyar masu zane [na kasar Netherland]; komai yana nan tsaye qam. (Fassara, Fons Heijnsbroek,a shekarar 2018)
- Na ainihin a harshen Dutch / citaat van Jacoba van Heemskerck, in het Nederlands: Hier valt in de schilderswereld weinig bizonders voor; alles blijft soliede bij het oude.
- Wasika zuwa ga Template:Wq/ha/W, 9 ga watan Maris, shekara ta 1913; RKD-Archive, The Hague; as cited by Arend H. Huussen Jr. in Jacoba van Heemskerck, kunstenares van het Expressionisme (= Woman-artist in Expressionism), Haags Gemeentemuseum The Hague, a shekarar 1982, p. 7.
- Na ainihin a harshen Dutch / citaat van Jacoba van Heemskerck, in het Nederlands: Hier valt in de schilderswereld weinig bizonders voor; alles blijft soliede bij het oude.
- Haka abun yake tafiya, ka san cewa, ko da yaushe bana ji na biya bukata ta, kuma a ko dayaushe ina so in cigaba. (fassara daga harshen Jamus, Fons Heijnsbroek, 2018).
- (Bugu na ainihi, Jacoba ya rubuta a harshen Jamusanci:) So geht es, wissen Sie, ich bin immer unzufrieden und will immer weiter gehen.
- A cikin wata wasika zuwa ga Herwarth Walden, 1 ga watan yuni, shekara ta 1914; as cited by Arend H. Huussen Jr. in Jacoba van Heemskerck, kunstenares van het Expressionisme, Haags Gemeentemuseum The Hague,a shekarar 1982, p. 19.
- (Bugu na ainihi, Jacoba ya rubuta a harshen Jamusanci:) So geht es, wissen Sie, ich bin immer unzufrieden und will immer weiter gehen.