Wq/ha/Jacob Aagaard
Appearance

Jacob Aagaard (An haife shi a ranar talatin da daya 31 ga watan Yuli, shekara ta 1973), dan wasan chess ne ɗan ƙasar Scotland ne da aka haifa a Denmark, kuma Zakaran Burtaniya a shekara ta.
Zantuka
[edit | edit source]- A duk lokacin da muka ga sashin da babu kariya dole ne mu saya idanunmu sosai saboda wannan shine mafi muhimmin sinadari na hadi.
- Kamar yadda hakayo daga Excelling at Positional Chess (a shekarar 2003) din shi, p. 159.
