Wq/ha/Jack Abbott (marubuci)
Appearance
Jack Abbott(Janairu 21 ga wata, shekara ta 1944 – Febreru 10, 2002), ya kasance marubuci dan Amurka kuma dan gidan kurkuku. Aikinsa na musamman shine “In the Belly of the Beast”, inda ya bayyana labarin ta’addancinsa da kuma yanayin rayuwar,,kurkuku.
Zantuka
[edit | edit source]In the Belly of the Beast (1981)
[edit | edit source]- Su kansu Turawa masana falsafa sun lura cewa mafi yawancin abunda muke dauka a matsayin ilimi ba komai bane face son rai da kuma son zuciya.
- Ina ji cewa idan zan gyaru saboda kurkuku, ta dalilin haka kuwa ba zan taba daidaituwa da jama’a ba
- Wannan duniya ba komai bace. Rudu ce. Mutuwa itace hutu.