Jump to content

Wq/ha/J. J. Abrams

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > J. J. Abrams
Abu mafi tashin hankali a gare ni shine tsallaka wannan gada dake tsakanin abun da muka san shine gaskiy da kuma abu gagarumin abu. Abun gare ni ya kasance a koda yaushe yadda ka tsallake wannan gadar.
Mun wuce daga zamani na shiru zuwa zamani na sauyi, kuma yanzu mun kara yin shi. A yanzu da muke dijital, ina tsammani samu cigaba da kasancewa dijital har akalla nan da shekaru 50.

Jeffrey Jacob Abrams (an haife shi 27 ga watan Yuni, shekara ta 1966) darektan fim ne dan Amurka,furodusa, marubuci, kuma mawaki wanda yayi fice da ayyukan sa na kide-kiden wasanni, dirama da kuma tatsuniyoyin kimiyya.

Zantuka

[edit | edit source]

Template:Wq/ha/Main

Hadin gwiwa tare da Doug Dorst
  • Tabbas akwai biri. A koda yaushe akwai biri.

The Fresno Bee interview (a shekarar 2015)

[edit | edit source]
I do honestly feel honored to be part of this group.
"Director J.J. Abrams feels lucky to land 'Force' job" by Rick Bentley in The Fresno Bee (16 December 2015)
  • Abu mafi tashin hankali a gare ni shine tsallaka wannan gada dake tsakanin abun da muka san shine gaskiy da kuma abu gagarumin abu. Abun gare ni ya kasance a koda yaushe yadda ka tsallake wannan gadar.