Wq/ha/Iyabo Anisulowo
Appearance
Iyabo Veronica Anishulowo(née Ajibogun) ‘yar Najeriya ce mai koyarwa kuma tsohuwar ‘yar siyasa wacce ta rike matsayi daban daban a matakai daban daban na Gwamnatin Tarayyar Najeriya.
Zantuka
[edit | edit source]- Na rude ban taba dauka abu irin haka zai taba faruwa ba musamman a yanki na.
- https://www.channelstv.com/2016/05/05/ex-minister-iyabo-anisulowo-narrates-excruciating-kidnap-experience/, (Mayu 5 ga wata, shekara ta 2016).