Jump to content

Wq/ha/Ismat Chughtai

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ismat Chughtai
Sa hannun IsmatChugtai

Ismat Chughtai,(A ranar 21 ga watan Agusta, shekara ta 1915 zuwa 24 ga watan Oktoba, shekara ta 1991), marubuciya ce da yaren Urdu kuma mai koyarwa.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ta zauna shiru a gefen hannun kujera, karshen sari dinta ya sauko yadda ya dace a jikin gashin ta, kamar dai tunanin abu mara motsi da ke juyawa da karfi a sama, tana ta kallon sararin sama da babu komai.
    • Ismat Chughtai (The Quilt & Other Stories).