Jump to content

Wq/ha/Iseoluwa Abidemi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Iseoluwa Abidemi

Iseoluwa Abidemi (an haife ta 18 ga watan Disamba, shekara ta 2004) mawakiyar coci ce ‘yar Najeriya, marubuciyar waka .Mamanta ta hano fasahar ta ta waka tun tana ‘yar shekaru biyar a duniya kuma ta sanya ta a makarantar waka na coci a sahun gaba.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ka yarda da mafarkin ka, wannan mafarkin da yake kamar bazai yiwu ba, zaka iya cim masa da fiye da haka ma! Kawai kayi imani.