Ina son fina-finan da suke tsayawa acikin kwakwalwa saboda haka Ina kokari ina samo bangaren wanda suke da alaka da wani irin cudanya da kuma tausayi. A gani na, zama jaruma ba wai kawai sana’a bace sana’a ce ta imani.
Isabelle Adjani (An haife ta 27 ga watan Yuni, shekara ta 1955), jarumar fim ce ‘yar ƙasar Faransa kuma mawakiya.
Isabelle AdjaniIna son fina-finan da suke tsayawa acikin kwakwalwa saboda haka Ina kokari ina samo bangaren wanda suke da alaka da wani irin cudanya da kuma tausayi. A gani na, zama jaruma ba wai kawai,sana’a bace sana’a ce ta imani.