Wq/ha/Isabel Allende

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Isabel Allende
Isabel Allende a shekara ta 2008

Isabel Allende (an haife ta August 2, 1942), marubuciya ce ‘yar kasar Chille.


Zantuka[edit | edit source]

  • Shedanun mu sukan rasa karfin ikon su a yayin da muka zakulo su daga can cikin duhun ramin da suke buya muka kalle su a cikin hasken yinin
    • Littafin Rubutun Maya (2011)
  • Yana da sauki kayi wa mutum mummunan fahimta musamman idan bamu taba shiga irin matsalar su ba.
    • Littafin Rubutun Maya (2011)