Jump to content

Wq/ha/Isaac Abella

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Isaac Abella

Isaac David Abella (an haife shi Yuni 20 ga wata, shekara ta 1934 zuwa October 23 ga wata, shekara ta 2016),ya kasance farfesan physics a jami’ar Chicago.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Wanene ya fi: Latke ko kuma Hamantash? Ba tambaya bace mai ma’ana, duk da cewa ana ta muhawara akan hakan fiye da shekaru hamsin da suka gabata.