Jump to content

Wq/ha/Isa Ali pantami

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Isa Ali pantami
Isa Ali pantami

Isa Ali Ibrahim "Pantami" an haife shi agarin gombe, kuma anfi saninshi da, Sheikh Pantami, malamin addinin musulunci Wanda a halin yanxu yake riƙe da muƙamin ministan sadarwa da tattalin arziƙi na zamani nijeriya. Ya kasance babban darakta na hukumar bunƙasa fasahar sadarwa ta ƙasa (NITDA) ta nijeriya daga ranar 26 ga watan Satumban shekarar 2016 zuwa 20 ga watan agustan shekarar 2019 lokacin da aka zabe shi a matsayin minista aka rantsar dashi a ranar 21 ga watan agusta, shekara ta 2019 of Nigeria ,26 ga watan Satumba, shekara ta 2016 zuwa 20 ga watan Agusta, shekarar 2019. Pantami Yana cikin masu karatu bakwai (abokan huldar farfesa) da majalisar gudanarwa jami'ar fasahar ta tarayya owerri (FUTO) ta gabatar da,matsayin farfesa a Taron, 186th da aka gudanar a ranar juma'a,20 ga watan Agustan shekarar 2021. Sai dai, karawar na ci Gaba tabka Cece-kuce, Kuma wasu masana sun Yi kakkausar suke kana zarge-zargen da Ake Yi na cewa ba da bi Ka'ida ba wajen Nadin farfesa a nijeriya.a dukwanna rigima, ba a ji wata kalma pantami.

Zantuka

[edit | edit source]