Jump to content

Wq/ha/Ire Aderinokun

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ire Aderinokun

Ire Aderinokun ma’aikaciyar, bunkasawa ce (developer) kuma kwararriyar ma’aikaciyar bunkasa google.

Ire Aderinokun

Zantuka

[edit | edit source]
  • Na samu programming da kan shi a matsayin sana’a ta gaske kuma na cika buri.
    • [1] Aderinokun na magana akan ribar sana’ar ta.
  • Mafi yawancin ayyukan da suka shafi operation bani so su, amma dole sai na yi su kada kamfanin ya mutu.
    • [2]Ire Aderinokun