Jump to content

Wq/ha/Ini Edo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ini Edo
Ini Edo in 2014

Iniobong Edo Ekim (an haife ta 23 ga watan Afrilu, shekara ta 1982), jarumar fim ce ‘yar Najeriy. Ini Edo ta fara sana’ar fim a shekarar 2000, kuma ta fito a wasanni fiye da 200 tun daga fara wasanni.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Muna bukatar mu koyar, mu wa’azantar, kuma yaɗa soyayya da tausayi a duniya. Matsanancin kiyayya, babu soyayya a tsakani. Idan ko da zamu samu tausayi a tsakanin junan mu. Ƙarin mutunci da hangen nesa, wannan duniyar zata zamo wuri mai kyau.
    • [1] Ini Edo speaking on how to make the world a better place for everyone.
  • Ga kowacce mace da take daukaka daga al’adar yin shiru, suna tafiya kai tsaye a cikin tsarin… Muna fatan mu zama kamar su; muna fata mu san su, muna fata mu haife su… Muna da ikon?
  • A wannan rayuwa da ba’a san me gobe zata haifa ba, Kudiri na shine in watsa alheri, soyayya da kuma mutumtawa ga waɗanda ke kusa da ni.