Wq/ha/Iggy Azalea
Amethyst Amelia Kelly (haihuwa 7 June 1990), wacce tayi fice da sunan ta na waka Iggy Azalea, mawakiya ce ‘yar Ostireliya kuma ‘yar talla wacce ta fito daga Mullumbimby, New South Wales.