Wq/ha/Ibukun Awosika
Appearance
Ibukun Awosika(an haife ta 24 ga watan Disamba, shekara ta 1962), ‘yar kasuwa ce ‘yar Najeriya kuma marubuciya.
Zantuka
[edit | edit source]- Na fito ne daga wurin da zaka ga damammaki na kallon ka kuru-kuru, amma suna bukatan mutumin da ke da zuciya da jarumtar yin su kuma a yi sh daidai.
- Kamar yadda aka dauko daga Season Life Journal (16 ga watan Agusta, shekara ta 2015.) by Abraham Ologundudu.