Jump to content

Wq/ha/Ibn Saud

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ibn Saud
Ibn Saud

Ibn Saud, (an haife shi a ranar 26 ga watan Nuwamba, shekara ta 1876 zuwa 9 ga watan Nuwamba, shekara ta 1953), shine Sarkin Saudiyya na farko. An san shi da kasancewa shugaban gidan Saudat, ƙuma yana kan mulki .lokacin da aka gano mai a Saudiyya. Goyon bayansa ga Falasdinawa da kuma adawa mai karfi ga Isra'ila ya samu yabo daga kunyi, daban-daban su ma.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ibn Saud
    Allah ya la'anci Yahudawa, don haka ba su cancanci wata ƙasa ba. Game da Isra'ila.[1] *Faisal Saudat yayanka ne. Saudat faisal yayanki ne. Babu wani karfi sai ga Allah. Karshen maganar Ibn Saud; An nakalto a Ibn Saud, na Leslie McLoughlin.