Jump to content

Wq/ha/Honey Ogundeyi

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Honey Ogundeyi
Honey Ogundey a NdaniTV a shekara ta 2017

Honey Ogundeyi itace ta kirkiri Fashpa.com wani shafin kasuwanci na Najeriya da ke sayar da kayayyakin su a yanar gizo, har wayau kuma suna sayo kayayyaki daga kasashen waje suna saidawa a Najeriya. Ta fara wani shiri na yanar gizo mai suna vlogSide Hustle to Empire a shekara ta 2017 inda take koyar da dabarun kasuwanci irin nata.

Zantuka[edit | edit source]

  • Canza ra’ayin mutanen Afurka dangane da siyayyar kayan kwalliya shine buri na, sha’awa ta kuma aikin rayuwa ta.