Wq/ha/Henry Abbey

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Henry Abbey
Henry Abbey.

Henry Abbey (11 July 1842 – 7 June 1911), mawaki ne dan Amurka kuma marubuci.

Zantuka[edit | edit source]

What do we plant when we plant a tree?[edit | edit source]

  • Me muke shukawa yayin da muka shuka bishiya?
    Dubunnan abubuwan da muke gani,
    muna shuka gini da ke tsayi
    muna shuka ma’akatan dake karkashin tutar kasar mu,
    muna shuka inuwar da ke kariya daga zafin rana,
    muna shuka dukkanin wadannan yayin da muka shuka bishiya.