Wq/ha/Helen Clark
Appearance
Helen Elizabeth Clark, (an haife ta 26 ga watan Fabrairu, shekara ta 1950), ‘yar siyasa ce ‘yar kasar New Zealand, wacce ta yi aiki a matsayin Firayim minista na New Zealand na 37 tun daga shekara ta 1999 har zuwa shekarar 2008 kuma mai gudanarwa ta Shirin Cigaba na Majalisar Ɗinkin Duniya tun daga shekara ta 2009 har zuwa shekarar 2017.
Zantuka
[edit | edit source]- Mata suna iya komai. Zamu iya yin komai kuma muna buƙatar a ɗauke mu a matsayin tsararraki.
- An dauko daga David Barber, "PROFILE: Helen Clark, new chief of UN Development Programme," Asia-Pacific News (26 ga watan Maris, shekara ta 2006).