Jump to content

Wq/ha/Helen Churchill Candee

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Helen Churchill Candee
Helen Candee (1901)

Helen Churchill Candee (Oktoba 5, 1858 – Agusta 23, 1949), marubiciya ce ‘yar Amurka, ‘yar jarida, mai jeren cikin gida, bafeminiya, kuma masaniyar ilimin kasa (Geography). A yau an santa a matsayin wacce ta tsira daga jirgin da ya nutse a teku RMS Titanic a shekara ta 1912, da kuma ayyukanta na baya-baya a matsayin marubuciya mai tafiye-tafiye kuma wacce ta yi wayon bude ido a Kudan Asiya.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ya kasance kamar ƙorama a fadi, a rufe yake da tsauni, kuma yana da tsayin kusan mil uku! Abun ban sha’awa, masu zane kadan suke iya tunanin gwaji mai tsayi irin wannan… Kowanne mai zane zai yi mamakin game da tsawon gaban tsaunin, da watsu nau’in ginshika marasa karyewa daga kowanne bangare na tsaunin zuwa tsakiyar sa, wanda ke mamaye da tsari daban daban…