Wq/ha/Hauwa Maina
Appearance
Hauwa Maina ta kasance jarumar Kannywood kuma furodusa wadda ta fito a fim din Sarauniya Amina ta Zazzau. Ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da ba a bayyana ba a asibitin Kano ranar 2 ga Mayun shekarar 2018.
Zantuka
[edit | edit source]• Akwai bambanci tsakanin yin fim a Nollywood da Kannywood. A Kannywood kullum muna tabbatar da cewa ba mu aikata abin da zai saba wa addininmu ko al’adunmu ba, amma a Nollywood suna sumbata, runguma, da yin duk wani abu na batsa. Wasu daga cikin ayyukansu suna iya yin fina- finan manya cikin sauƙi. [1] Amma duk da haka ina son a tuna ni da Hauwa Maina daga Biu Wanda aka haife ta a Kaduna a matsayin musulma kuma na bauta wa Allah iyakar sanina kuma ina fatan shiga aljanna a duk lokacin da na amsa kiran magabata na