Jump to content

Wq/ha/Hassiba Boulmerka

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Hassiba Boulmerka

Hassiba Boulmerka (an haife ta 10 ga watan Yuli, shekara ta 1968), ‘yar wasan matsakaicin tseren gudu ce ‘yar Aljeriya. Gasar da ta fara taka rawa shine Gasar Rani ta, Olympics na shekarar 1988 da aka yi Seoul wanda aka cire ta a farko farko a gasannin 800 da 1500m.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Abun nasara ne ga duka mata su tsaya tsayin daka ga makiyan su, wannan shine abun da ya burge ni.
    • [1] Hassiba ta yi magana bayan nasarar ta a Barcelona olympic a shekara ta 2012.
  • Mahaifi na ya damu sosai a kaina - akwai matsanancin rashin natsuwa gare shi, na sani cewa abun da nike yi nauyi ne mai girma a gare shi.
    • [2] Jawabin Hassiba a kan mahaifin ta a shekara ta 2012.