Wq/ha/Hannah Glasse
Appearance
Hannah Glasse (shekara ta 1708 zuwa shekarar 1770), marubuciyar girke-girke ce, wacce ta rubuta,shahararren littafin nan mai suna The Art of Cookery Made Plain and Easy wanda aka buga a shekarar 1747 kuma ana wallafa shi na tsawon shekaru 80.
Zantuka
[edit | edit source]- Ka kama kuregen ka.