Jump to content

Wq/ha/Hannah Arendt

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Hannah Arendt
Dokar ci gaba ya riki cewa dole komai ya zama daidai fiye da abun da ya gabata. Baka gani idan kana son wani abu mafi kyawu, mafi kyawu sai ka rasa wani abu mai kyau.

Hannah Arendt, (14 ga watan Oktoba, shekara ta 1906, zuwa 4 ga watan Disamba, shekara ta 1975), masaniyar ka’idar siyasa ce ‘yar Jamus da Amurka wanda aikin ta ya shafi tsarin karfin iko, doka tsarin siyasar karfin iko na gaba daya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Mutum ba zai taba samun tsira ba idan bai san abun da yake zama mai wajibi ba, saboda yana samun ‘yancin sa ne a daukakin neman nasara da zai ‘yantar da kan shi daga bukatun sa.