Wq/ha/Hank Aaron

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Hank Aaron
Hank Aaron, a lokacin shigar da shi Zauren Taurari a shekara ta 2013.

Henry Louis "Hank" Aaron (Febreru 5, 1934, a Mobile, Alabama - Junairu 22, 2021), wanda ake yi wa lakabi da "Hammer" ko kuma "Hammerin' Hank," ya kasance dan wasan kwallon base ball ne dan Amerika.

Zantuka[edit | edit source]

Bana so su manta da Ruth; kawai ina so su tuna da ni.
Hank Aaron a shekarar 1974, shekarar da ya karya tarihin Babe Ruth na gida.
  • Ban zo nan wurin don in karanta ba, na zo ne don in doki.
    • Kamar yadda aka hakayo daga cikin "Aaron Turns Bad Pitches Into Base-Hits" daga Cleon Walfoort, a cikin The Sporting News (June 26, 1957)
  • Ni.
    • A yayin da aka tambaye shi wani dan wasa ne da ya zo kakar wasa mai nagartar César Cedeño, kamar yadda aka hakayo daga "Cedeno Is No. 1 in Baseball" daga United Press Interntional, a cikin The Bonham Daily Favorite (July 30, 1972)